Ku nẽmi tsari kuma ku bauta Masa, kunã mãsu tsarkake addini a gare Shi.